• Labaran yau

  Wata mata ta haifi jarirai 4 a Katsina (Hotuna)

  Allah mai yin yadda ya so da bawansa, wata baiwar Allah wadda ke zaune a garin Malumfashi na jihar Katsina ta haifi jarirai hudu a nakuda daya a wani Asibitin garin na Malumfashi ranar Laraba. Jariran wadda ta haifa sun kasance cikin koshin lafiya, uku maza daya mace.

  Kalli hotuna:  Ga masu shawara,aiko labari ko korafi ku rubuto zuwa isyakulabari@gmail.com Kaunace mu a Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments

  0 comments:

  Post a Comment

  Rubuta ra ayin ka

  Item Reviewed: Wata mata ta haifi jarirai 4 a Katsina (Hotuna) Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama