• Labaran yau

  Tirkashi ! Soja yana jan mota kirar Hilux da hakoransa (Hotuna)

  Ana kiran wannan Soja da suna Mai-karfi sakamakon yadda yake jan mota kirar Holux makare da buhunan shinkafa da hakoransa bayan an daura igiyar ga motar.

  Wannan Soja ya kuma dauki buhun shinkafa da hakoransa daga kasa ya cira buhun sama kamar yadda ya bayyana a wadannan hotunan.

  Haka zalika Sojan ya kwanta kuma motar kira Hilux tayi ta wucewa ta kan hannunsa da ya saka a karkashin tayar motar amma babu abin da ya same shi.


  Ga masu shawara,aiko labari ko korafi ku rubuto zuwa isyakulabari@gmail.com Kaunace mu a Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Tirkashi ! Soja yana jan mota kirar Hilux da hakoransa (Hotuna) Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });