• Labaran yau

  Soji sun tarwatsa sansanin masu tayar da kayar baya a Niger Delta (Hotuna)

  Rundunar Sojin Najeriya ta yi nassarar lalata sansanin masu tayar da kayar baya a wani samame da ta kai masu mai suna Operation Crocodile Smile 2 a yankin Niger Delta lamari da ya kai jami'an ga kama makamai da dama.

  Bayanai sun nuna cewa dakarun Sojin sun kai samame ne a garin Ajakurama, Gelegele, da masarautar Egbema a karamar hukumar Warri  ta Arewa na jihar Delta a ranar Talata.

  Rahotanni sun nuna cewa 'yan tayar da kayar bayan sun ranta na kare yayin da suka ga Sojoji sun nufato gurin.Wata majiya ta shaida mana cewa duk da haka Sojojin sun bincika sansanin domin tabbatar da tsaro.
  Ga masu shawara,aiko labari ko korafi ku rubuto zuwa isyakulabari@gmail.com Kaunace mu a Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Soji sun tarwatsa sansanin masu tayar da kayar baya a Niger Delta (Hotuna) Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });