• Labaran yau

  Rundunar soji ta kara wa jarumin soji mukami daga Samanja zuwa Captain (Hotuna)

  Rundunar Sojin Najeriya ka kara wa wani jarumin soji 79NA/21553 Master Warrant Officer Garba Abdullahi na Bataliya ta 159 mukamin zarcewa zuwa Captain watau daga agogon girma zuwa taurari uku kai tsaye lamari da ba kasafai yakan faru ba a rundunar ta Soji.

  Bayanai sun nuna cewa wannan ya biyo bayan amanna da Kwamandan Bataliya ta 159 yayi  ne akan jarumtar Garba bisa nassarori da iya salon shugabancin yaki da ya nuna wadda ta kai rundunar ta 159 ga samun nassara wadda ita ce fuskar jagoranci wajen fuskantar yaki da ake yi da boko haran karkashin rundunar Operation Lafiya Dole.

  Kwamandan Bataliyar  Colonel Owoicho Augustine Obochi ya dora wa Captain Garba Abdullahi sabon mukaminsa na Captain inda ya isar da sakon taya murna daga babban Kwamandan Sojin kasa na Najeriya Lt.Gen Tukur Brutai.
   Ga masu shawara,aiko labari ko korafi ku rubuto zuwa isyakulabari@gmail.com Kaunace mu a Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Rundunar soji ta kara wa jarumin soji mukami daga Samanja zuwa Captain (Hotuna) Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });