• Labaran yau

  Mi yayi zafi? - Wani matashi yayi yunkurin kashe mahaifiyar shi (Hotuna)

  Wata kungiyar banga karkashin jagorancin shugaban kungiyar Ulap Baron Ita Iniekung ya kama wani matashi da yayi yunkurin kashe Mahaifiyarsa da sanyin sayiyar Lahadi a garin Anwana Abia akan titin Louis Ating Oron na jihar Akwa-Ibom.

  Kawo yanzu ba'a san musabbabin da ya kai matashin ga aikata wannan aika-aika ba,hatta wani karamin yaro matashin ya sare shi a kai.Rahotanni sun nuna cewa matashin dan asalin karamar hukumar Udung Uko ne.

  Shugaban kungiyar bangan ya mika matashin ga hukumar 'yansanda domin gudanar da bincike.

   Ga masu shawara,aiko labari ko korafi ku rubuto zuwa isyakulabari@gmail.com Kaunace mu a Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Mi yayi zafi? - Wani matashi yayi yunkurin kashe mahaifiyar shi (Hotuna) Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });