• Labaran yau

  Magidanci ya banka wa iyalinsa wuta sakamakon matsin lamba daga mai binsa bashi (Hotuna)

  Wani magidanci mai suna Esakimuthu 'dan shekara 27 ya banka wa kanshi wuta tare da iyalinsa bayan ya bulbula galan na kalanzir a jikinsu a kauyen Kasidharmam na yankin Tirunelveli a kasar India ranar Litinin.

  Bayanai sun nuna cewa Esakimuthu ya aikata haka ne bayan ya fuskanci matsanancin matsin lamba daga wanda ke binshi bashi.Sakamakon haka ya banka wa iyalinsa da shi kanshi wuta wadda ya kunshi Matarsa Subbulakshmi 27, diyarsa Mathi Saranya 4, da Akshaya Bharanitha 'yar wata 18 da haihuwa gaba daya suka kone.

  'Yansanda sun garzaya Asibiti na Tirunelveli Medical College Hospita inda Matar da yaran 2 suka mutu da dare yayin da Esakimuthu ya sami kuna kashi 75 kuma yana cikin mumunar yanayi.


  Ga masu shawara,aiko labari ko korafi ku rubuto zuwa isyakulabari@gmail.com Kaunace mu a Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Magidanci ya banka wa iyalinsa wuta sakamakon matsin lamba daga mai binsa bashi (Hotuna) Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });