• Labaran yau

  Kalli yadda ISIS ta yi wa Cristiano Ronaldo kafin kwallon 2018

  Wadannan hotuna suna dauke da irin farfaganda da ISIS ke fafutuka a kai .Kamar yadda kake gani farfaganda ce da aka yi bisa shirin kwallon kafa na Duniya 2018 a Russia.

  Kalli yadda akayi wa Cristiano Ronaldo, Lionel Messi da Neymar a wadannan hoyunan farfaganda.

  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments

  0 comments:

  Post a Comment

  Rubuta ra ayin ka

  Item Reviewed: Kalli yadda ISIS ta yi wa Cristiano Ronaldo kafin kwallon 2018 Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama