• Labaran yau

  Kalli iyalin masu yatsu shida (Hotuna)

  A yau jakar magori ta leko mana garin Brasilia na kasar Brazil inda ta samo mana labarin wani iyali masu yatsu shida marmakin biyar da aka saba gani a kowane bil'adama.

  Iyalin gidan De silva mutane ne da aka haife su da yatsun hannu da na kafa guda shida marmakin biyar.A kwanannan iyalin suka sami haihuwar jariri cikon mutum na 14 a iyalin da ke dauke da yatsu shida na hannu da kafafunsa.  Massana sunce kwayar halittan gado da ke haifar da irin wannan matsalar ana kiranshi Polydactyly kuma akan sami mutum daya a cikin 1000 da ke dauke da irin wannan matsalar.

  Guilherme yaro ne 'dan shekara bakwai a gidan De silva yace shi abinda yake birge shi shine yadda yake damke abu cikin sauki musamman baseball da yatsun nasa guda shida.


  Ga masu shawara,aiko labari ko korafi ku rubuto zuwa isyakulabari@gmail.com Kaunace mu a Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Kalli iyalin masu yatsu shida (Hotuna) Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });