• Labaran yau

  Jarirai da aka haifa da cikin su makale da juna (Hotuna)

  An haifi wasu jarirai guda biyu da cikin su ya manne tare a Satellite Town na garin Lagos.

  Matar wani  Mr Obinna Ugwuoke dan asalin jihar Ebonyi mazauni garin Lagos ce ta haifi tagwayen a wani lamari na tausayawa sakamakon kasancewar mahaifan yaran masu karamin karfi.

  Bayanai sun nuna cewa yanzu haka ana tara kudade domin a yi aikin tiyatar da zai kai ga raba cikin wadannan jariran.
  Ga masu shawara,aiko labari ko korafi ku rubuto zuwa isyakulabari@gmail.com Kaunace mu a Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com

  Hoto:nationalhelm 
  • Facebook Comments

  0 comments:

  Post a Comment

  Rubuta ra ayin ka

  Item Reviewed: Jarirai da aka haifa da cikin su makale da juna (Hotuna) Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama