• Labaran yau

  Hotuna: Yarinya ta sha duka da adda a hannun wannan katuwar mata

  Wannan lamari da gaske ne ya faru duk da yake babu cikakken bayani akan inda lamarin ya faru amma a faifan bidiyo da ya bayyana wadda ba zamu iya nuna maku bidiyon ba sakamakon tsiraici da ya bayyan daga lokaci zuwa lokaci a cikin bidiyon.

  Duk da haka ga hotuna yadda wannan katuwar matar ta dinga dukan wannan yarinyar da adda a yanayi na rashin tausayi,hatta wani kare da yayi kokarin raba fadar shi ma an kwada masa addan ala dole ya ruga zuwa gefe daya ya ci gaba da haushi.

  Ga masu shawara,aiko labari ko korafi ku rubuto zuwa isyakulabari@gmail.com Kaunace mu a Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Hotuna: Yarinya ta sha duka da adda a hannun wannan katuwar mata Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });