• Labaran yau

  Gidaje da motoci sun kone bayan tankan mai tayi bindiga ta kama da wuta (Hotuna)

  An sami rudani yau a birnin Aba na jihar Abia bayan wata motar tanka dauke da man fetur ta kama da wuta bayan tayi bindiga.Bayanai sun nuna cewa motar ta yi karo ne sakamakon rashin kyaun hanya kafin ta kama da wuta.

  Motoci da wasu gidaje da ke kusa da gurin da lamarin ya faru sun kama da wuta suka kone a kan titin Ikot-Ekpene tazara kadan daga magamar Opobo.
  Ga masu shawara,aiko labari ko korafi ku rubuto zuwa isyakulabari@gmail.com Kaunace mu a Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Gidaje da motoci sun kone bayan tankan mai tayi bindiga ta kama da wuta (Hotuna) Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });