• Labaran yau

  Diyar Mataimakin Gwamna Yombe ta dira Kebbi tare da Likitocin Amurka

  A kokarin gwamnatin jiha na ingata Samar da kiyon lafiya ga daukacin jama'ar jihar Kebbi kyauta wata tawagar kwararrun likitoci sun sauka a jihar nan , a cikin su kuwa har da Diyar mai-girma mataimakin gwamnan jiha Watau Dr. Zainab Samaila Yombe Dabai wadda ita ma Likita ce , ta bayyana cewa ta zo ne gida domin ita ma ta bada na ta gudunmawa domin kishin gida da kuma ganin irin kokarin Gwamnatin Sanata Abubakar Atiku Bagudu ta  keyi ga al'ummar jihar nan musamman ga talakawa  na ganin ta cimma gurin ta a  fanin kiyon lafiya ga ilahirin jama'ar jihar Kebbi.

  Tawagar likitoci su samu tarbo da marhabin lale daga Mataimakin Gwamnan jihar Kebbi Col.Samaila Yombe Dabai MNI, tare da Babbar sakatareya ta ma aikatar lifiya Hajiya Halima Boyi Dikko,da Dr.Aminu Bunza hadi da sauran Yan kwamitin da ke gudanar da aikin kula da  Sha anin  a halin yanzu haka da akeyi a babbar Asibirin na Kalgo.


  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Diyar Mataimakin Gwamna Yombe ta dira Kebbi tare da Likitocin Amurka Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });