• Labaran yau

  Darakta ya kashe kanshi bayan matarsa ta haifi jarirai 3 kuma babu albashi wata 11

  Wani mutun dan shekar 54 mai suna Edward Soji ya kashe kansa ta hanyar rataya bayan matarsa ta haifi jarirai uku kuma Gwamnati bata biya shi albashi ba har tsawon wata 11.

  Lamarin ya faru ranar 21 ga watan Oktoba bayan kwana 11 da matarsa ta haifi jariran kuma sun shafe shekara 17 na zaman aure tare da matarsa.Edward yana mataki na 16 a hukumar kula da Malamai na jihar Kogi ( Kogi state Teaching Service Commission) kuma yana rike da mukamin Darakta kafin aukuwar lamarin.

  An ga gawar Edward tana lilo a wani itace a daji kusa da Mammy Market na rundunar soji ta Barikin Maigumeri a jihar Kogi.


  Ga masu shawara,aiko labari ko korafi ku rubuto zuwa isyakulabari@gmail.com Kaunace mu a Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Darakta ya kashe kanshi bayan matarsa ta haifi jarirai 3 kuma babu albashi wata 11 Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });