'Dan fashi da ya kwace motar wani safeton 'dansanda ya fada hannu (Hotuna)

Kola Ogunbiyi wani dan fashi da makami ne da ya fada hannun 'yansanda a jihar Ondo bayan yayi wa wani Safeton 'dansanda fashin motarsa kuma ya tsere da ita a garin Akure.
 
An kama wanda ake zargin tare da wani kusurgumin dan fashi Oluwafemi Ayodeji har da wasu sauran batagari a cewar mai magana da yawun hukumar 'yansanda na jihar Femi Joseph.

'yansandan sun baje wasu daga cikin makamai da aka samu daga gurin 'yan fashin ga manema labarai wandda suka hada da bindiga kirar AK47,double barrel, adda, gatari da sauran layu.


.Ga masu shawara,aiko labari ko korafi ku rubuto zuwa isyakulabari@gmail.com Kaunace mu a Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN