Cutar kyandar biri monkeypox ya bulla a Kano

An sami rahotun bullar cutar kyandar biri Monkeypox a Asibitin Tiga na karamar hukumar Bebeji a cikin jihar Kano inda aka kawo wani mutum dauke da cutar daga kauyen Nassarawa ,

Daily nigerian ta ruwaito cewa wanda ke dauke da cutar ya tsere daga Asibiti da dare bayan an shaida masa irin cutar da yake dauke da shi kuma aka ware shi a wani daki domin kada sauran jama'a su kamu .

Wata majiya ta ce an shaida wa jami'an tsaro amma har yanzu ba'a gano mutumin ba.Mahukunta na son a dawo da mara lafiyan domin kada ya yada cutar a cikin jama'a.

Ga masu shawara,aiko labari ko korafi ku rubuto zuwa isyakulabari@gmail.com Kaunace mu a Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN