• Labaran yau

  Ba gaskiya bane cewa mata dadai suke da maza - Beauty Istifanus

  Wata ma'abuciya nuna kyau 'yar asalin jihar Kaduna Beauty Istifanus wacce ita ce sarauniyar kyau na kasashen Common wealth ta bayyana ra'ayinta akan cewa "Tun asalin halitta Mata ba matsayi daya suke da Maza ba" sakamakon haka tace babu yadda za'ace Mace dadai take da na Miji matukar gaskiya ake son a fada.

  "Wannan yana daya daga cikin dalilai da ya sa nike fafutukar ganin cewa na wayar wa yara mata kai akan muhimmancin ilimi ta hanyar yin karatu a Makarantu musamman a jihar Kaduna yadda ta haka ne za'a iya jin muryar mu Mata,amma ba wai mu dinga yin fito-na-fito da Maza ba".  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Ba gaskiya bane cewa mata dadai suke da maza - Beauty Istifanus Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });