• Labaran yau

  Asirin matashi ya tonu bayan yayi kokarin saka tabar wiwi a motar wani

  Asirin wani matashi ya tonu bayan yayi kokarin saka wasu manyan kunshi guda biyu cike da tabar iblis ko wiwi a titin Elelenwo da ke garin Portharcourt na jihar Rivers.

  Mai motar Victor Odili yace ya tsaya ne a gurinda ya ajiye motarsa domin ya yi zance da wani abokinsa haka kawai sai ya hango wannan mutumin yana cuku cuku a motarsa.

  Bayan ya auna hankalinsa sai ya gan cewa ashe wiwi ne matashin ya saka masa a mota.

  Idan baku manta ba,'yan kwanakin baya wani Pasto a garin na Portharcourt ya gano wata babban laida cike da tabar wiwi da aka sanya a motarsa.  Ga masu shawara,aiko labari ko korafi ku rubuto zuwa isyakulabari@gmail.com Kaunace mu a Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com

  Hoto:nationalhelm 
  • Facebook Comments

  0 comments:

  Post a Comment

  Rubuta ra ayin ka

  Item Reviewed: Asirin matashi ya tonu bayan yayi kokarin saka tabar wiwi a motar wani Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama