• Labaran yau

  An kama 'yan fashi da suka fashe bango suka shiga gida

  Dubun wasu 'yan fashi ya cika bayan sun fashe  bangon wani gida suka shiga domin su yi  fashi a garin Benin .

  Shigarsu ke da wuya sai masu gida suka cafke su.Daga bisani kuma suka yi masu dukan tsiya kafin a  mika su ga jami'an tsaro.  Ga masu shawara,aiko labari ko korafi ku rubuto zuwa isyakulabari@gmail.com Kaunace mu a Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku
  • Facebook Comments

  0 comments:

  Post a Comment

  Rubuta ra ayin ka

  Item Reviewed: An kama 'yan fashi da suka fashe bango suka shiga gida Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama