• Labaran yau

  Amarya ta kashe surukkan ta 15 bayan an yi mata auren dole (Hotuna)

  Wata yarinya 'yar shekara 21 a garin Daulat Paur a yankin Muzaffargarh na kasar Pakistan da uwayenta suka tilasta ta auri wani mutum ta kashe surukan ta guda 15  saboda ta kasa kashe maigidan nata da bata so ta hanyar sanya masa guba domin ya mutu ranar Lahadi.

  Aasha Bibi tun farko bata kaunar Amjad Akram dan shekara 25 domin tana matukar kaunar wani daban kuma tana soyayya da shi amma uwayenta suka tilasta ta domin ta aure Amjad. An daura auren su a watan Satumba amma sai ta yi yunkurin kashe maigidanta ta hanyar sanya guba a cikin madara domin ya sha amma Amjad bai sha madarar ba .

  Daga bisani mahaifiyar amjad ta dauki madarar ta hada da sauran madara da sinadarin hada girki inda ta shirya masu abinci da ake kira Lassi wanda ake hadawa da madara kuma mutum 27 a cikin gidan suka ci abincin daga bisani suka fara nuna alamar cewa akwai guba a cikin abincin da suka ci.

  Mutum 15 sun mutu sakamakon buguwa da guban yayin da sauran ke cikin mumunar yanayi a Asibiti inda suke karbar magani.

  Aasha tana hannun 'yansanda inda take taimakawa da bayanai ga hukumomi a kasar ta Pakistan.   Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Amarya ta kashe surukkan ta 15 bayan an yi mata auren dole (Hotuna) Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });