• Labaran yau

  Zargi: Safeton 'dan sanda ya harbe mutum 2 har lahira bayan ya kwankwadi barasa

  Rahotanni daga Warri na jihar Delta sun nuna cewa ana zargin wani 'dan sanda Inspector Samuel Imana da kashe mutum 2 yayin da na ukun yake kwance a Asibiti rai a hannun Allah bayan ya kwankwadi barasa.

  Bayanai sun nuna cewa lamarin ya farune a  Layin Ejewo, kan hanyar Okere Ugberikoko a Warri na jihar Delta ranar Lahadi  bayan wasu da ake zargin yan Yahoo ne sun je wajen wani biki a unguwar sai suka fara watsa kudi lamarin da ya faranta wa 'dansandan rai sai ya daga bidigarsa ya fara harbi a sama daga bisani tsautsayi ya sa ya saukar da bakin bindigar ya fusakanci jama'a kai tsaye yayin da yake harbi lamarin da yayi sanadin mutuwar mutum 2 tare da jikita wasu da dama.

  Haka ya sa aka garzaya da wadanda lamarin ya shafa zuwa wani Asibiti da ke kusa da gurin da lamarin ya auku First rank Hospital kuma kai tsaye DPO na wannan yankin "Area B" CSP Anieteh Eyoh da sauran manyan jami'an 'yan sandan yankin suka iso amma daga bisani mutumin ya mutu sakamakon zubar jini mai yawa.Gaba daya  dai mutum 3 ne suka mutu.

  Mukaddashin kakakin hukumar 'yan sanda na jihar Delta DSP Andrew Aniamaka ya tabbatar da aukuwar lamarin inda ya ce ana gudanar da bincike akan Safeton 'dan sanda akan musabbabin wannan gazawar da'a.
   Kaunace mu a Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Zargi: Safeton 'dan sanda ya harbe mutum 2 har lahira bayan ya kwankwadi barasa Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });