• Labaran yau

  Wani Paston Choci ya sha mugun duka a hannun Mahaukaci

  A yau jakar-magori ta leko mana jihar Kogi inda muka samo labarin cewa wani Pasto na Choci ya sha duka a hannun wani mahaukaci da shi Paston ya dage wai ala tilas sai ya warkar da shi ta hanyar addu'a.

  Lamarin ya faru a garin Lokoja na jihar Kogi inda wasu rahotanni ke nuna cewa tun asali ana zargin cewa shi wannan Pasto yana hada baki da wasu mutane domin su ce su mahaukata ne shi kuma sai ya ce ya warkar da su ta hanyar addu'a.

  Amma wannan karon Mahaukacin gaske ne yayi wa Paston addu'a irin na Mahaukata domin dai Pasto ya sha dukan tsiya a hannun wannan Mahaukacin. 

  Shafin mu na Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Wani Paston Choci ya sha mugun duka a hannun Mahaukaci Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });