• Labaran yau

  Suturar N1.616.400 da Aisha Buhari ta saka yayin tarbon matar shugaban kasar Uganda

  Kamar yadda ya bayyana a shafukan yanar gizo suturar da Uwargidan shugaba Buhari watau Aisha Buhari ta saka yayin da ta tarbi matar shugaban kasar Uganda ranar Juma'a ana kiransu Oscar De La Renta Magnolia Guipure Caftan farashin suturar a eBay shine $4490 kimanin N1.616.400 canjin dala N360 akan dala daya.  Ka bincika farashin a kasuwar intanet na eBay.  Kaunace mu a Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Suturar N1.616.400 da Aisha Buhari ta saka yayin tarbon matar shugaban kasar Uganda Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });