• Labaran yau

  Matar da ta fi kowa tsawon kunbar hannu a Duniya

  Jakar Magori a yau ta sauka ne a kasar Amurka inda ta samo mana labarin wata mata mai suna Ayanna Williams da aka nada ta a matsayin mace mafi tsawon kumbar hannu a Texas na kasar Amurka.

  Ayanna 'yar asalin Houston ta bar kumbarta yayi tsawo har 18ft lamarinda da ya sa ta zama mace mafi tsawon kumbar hannu a Duniya a jaddawalin ajiye bayanai na  Guinness World Records 2018 Edition.

  Wannan matar ta shafe shekara 23 bata yanke kumbarta ba kuma kamar yadda ta shaida wa Daily Mail ita fa babban matsala a gurinta shine yadda take shan wahala a duk lokacin da take cire wando.  Kaunace mu a Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Matar da ta fi kowa tsawon kunbar hannu a Duniya Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });