• Labaran yau

  Mata ta sumar da Maigida bayan ta cafke golayensa

  Abin mamaki baya karewa,wani mutum a garin Bulawayo na kasar Zimbabwe Venson Masuku ya kai karar matarsa a wani Kotu bayan ta cafke diyan golayensa ta matse da karfi lamarin da ya sa Masuku ya suma.

  Matar mai suna Langelihle Moyo ta shaida wa Kotu cewa ita tayi haka ne bisa laifi da maigidanta ke yi ta hanyar hanata jima'i a lokacin da take bukata.

  Shi kuma Masuku gaya wa Kotu yayi cewa "Malamin Mujami'a ta ce yace in kaurace wa jima'i yayin da nake yin azumi domin rokon Allah ya ba 'yar mu saukin rashin lafiyar da take fama da shi"

  Alkalin Kotun Sheunesu Matova ya umarci uwargida Langelihle cewa kada ta kara cafke wa Masuku diyan golaye (Marena) kuma a zauna lafiya.

  Kaunace mu a Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Mata ta sumar da Maigida bayan ta cafke golayensa Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });