• Labaran yau

  Masoyiya ta yanke al'auran Masoyi domin zai auri wata Yarinya daban

  A garin Kattipuram na kasar India wani matashi mai suna Irshad dan shekara 26 ya rasa al'aurarsa bayan masoyiyarsa 'yar shekara 30 ta yanke masa azzakari da reza.

  Rahotanni sun nuna cewa masoyiyar ta yi haka ne sakamakon kishi domin ta gano cewa Irshad yana shirin auren wata yarinya da Mahaifansa suke kauna.

  'Yan sanda a India sun shaida wa manema labarai cewa "sakamakon haka ne yasa masoyiyar tasa ta aikata wannan laifi domin ta koya masa hankali" bayan ta rude shi suka je wani Hotal domin su shakata daga bisani sai ta yanke masa al'aura sakamakon haka Irshad yayi ta ihu inda nan take aka kawo masa dauki.

  Irshad yana jinya a Asibitin Kozhikode kuma yana murmurewa duk da yake zai fuskanci wata rayuwa ta rashin al'aura.

  Kaunace mu a Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Masoyiya ta yanke al'auran Masoyi domin zai auri wata Yarinya daban Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });