• Labaran yau

  Mai wasa da maciji ya bari maciji ya kashe shi

  Wani mai wasa da maciji mai suna Aslan 'dan kasar Rasha ya bari maciji ya sare shi a hannunsa da gangan domin yayi shirin kashe kansa ta hanyar saran maciji domin matarsa  Ekaterina "Katya" Pyatyzhkina ta rabu da shi kuma ta auri wani mutum.

  Kafin faruwar wannan lamarin Aslan da Ekatrina suna nishadantar da dubu dubatan mutane a shafinsu na Youtube inda suke nuna bidiyo da ya jibanci nau'in macizai da kyanwa.

  Duk da yake Aslan ya nemi gafara a wajen Ekatrina amma kaddara ta riga fata domin dai Ekatrina ta je Kotu kuma an tabbatar da rabuwarta da Aslan.Sakamakon haka Aslan ya kashe kanshi ta hanyar barin macijinsa ya sare shi a hannu kuma yaki neman magani har ya mutu.  Kaunace mu a Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Mai wasa da maciji ya bari maciji ya kashe shi Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });