• Labaran yau

  Mai kama maciji ya fada tarkon maciji

  Mai kama maciji a Limpopo na Africa ta kudu ya fada cikin wahala yayinda maciji da ya kama a gidan wani mutum ya bashi mamaki.

  Mai kama macijin ya fuskanci cewa macijin ya nade masa kafafu ta yadda ya hana shi tafiya sakamakon da ya sa ala tilas shi ma ya kira wani mai kama macijin domin ya warware masa macijin daga kafafuwansa.

  Haka zalika an tilasta wani maciji da ya hadiye kyanwa ya amayo kyanwar.  Kaunace mu a Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Mai kama maciji ya fada tarkon maciji Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });