• Labaran yau

  Kalli takalman N784,750 da Amaryar 'dan tsohon Gwamnan Zamfara Yarima ta saka a bikin aurenta

  Wasu hotuna da suka bayyana a shafukan sada zumunta na yanar gizo sun nuna yadda ake zargin cewa takalma da Amaryar diyar tsohon Gwamnan jihar Zamfara ta saka a wajen bikin daurin aurenta darajarsu ya kai N784,750 a kudin Najeriya.

  Takalman masu suna Ralph & Russo pumps wadda ma'auratan biyu suka baje kolinsu ta hanyar daga su sama yayinda suke zaune baya da baya a wani bikin nuni da baje kolin kayan aure na alfarma da ake kira Hikiwale da yaren kasar Japan a jiya.
   
  Kaunace mu a Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments

  0 comments:

  Post a Comment

  Rubuta ra ayin ka

  Item Reviewed: Kalli takalman N784,750 da Amaryar 'dan tsohon Gwamnan Zamfara Yarima ta saka a bikin aurenta Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama