• Labaran yau

  Kalli Jarumai 6 da ke cikin lokaci a Kannywood

  Fati Washa 

  Ita ce ta ci lambar yabo na BON na fitacciyar Jaruma a 2015.  Maryam Booth

  Maryam diya ce ga fitacciyar 'yar wasan Kannywood Zainab Booth wadda tayi fice a Fim na "Gani Ga ka". Maryam tana karatun Digiri na biyu a Ingila.  Nafisa Abdullahi

  Nafisa ce fitacciyar 'yar wasa na 2016 a Kannywood kuma mace da bata damu da tsananta kwalliya ba duk da yake baka ce da kyaun halittarta ya bayyana.  Ummi Ibrahim Zee zee

  Ummi tana daya daga cikin 'yan wasa masu sa'a saboda yadda kudi ke shigo mata a harkar wake wake da take yi bayan sha'anin Finafinai.Ummi ita ce mace ta farko da ta fara tuka Homa Jeep a cikin 'yan wasan Arewacin Najeriya.  Rahma Sadau

  Rahma mace ce da ta kammala Digiri a jami'ar Abuja kuma daya daga cikin jarumai da kowane mai shirya Finafinai ke sha'awar ganin ya saka ta a cikin Fim na kamfaninsa.  Kaunace mu a Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Kalli Jarumai 6 da ke cikin lokaci a Kannywood Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });