Jirgin Alhazan Jihar Kebbi rukuni na biyu ya Dawo daga kasa maitsalki.
Jirgin dai na MaixAir ya sauka yau 23/09/2017 ne da misalin Karfe 1:05am agogon Najeriya.
Jirgin yana dauke da Alhazan 550 ciki har da Mataimakin Gwamnan Jihar Col. Samaila Yombe Dabai.
Daga Ayuba Social Media
Kaunace mu a Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
Tags:
Samaila Yombe