• Labaran yau

  Hotuna: Yadda aka dambace a majalisar wakilai a Uganda

  Kimanin 'yan majalisa 23 ne jami'an tsaro a Uganda suka fitar da su daga zauren Majalisar bayan wani dambe da ya kaure a cikin zauren Majalisar wadda aka zargi su 'yan majalisar guda 23 ta tayar da rigimar sakamakon kin amincewa da ta zarce da shugaban kasar Yuganda ke bukatar a yi wa kundin tsarin mulkin kasar kwaskwarima domin a tabbatar da haka.

  Kalli hotuna:
  Ga masu shawara,aiko labari ko korafi ku rubuto zuwa isyakulabari@gmail.com Kaunace mu a Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments

  0 comments:

  Post a Comment

  Rubuta ra ayin ka

  Item Reviewed: Hotuna: Yadda aka dambace a majalisar wakilai a Uganda Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama