• Labaran yau

  Hotuna: Sojin ruwan Najeriya sun kama jami'an rundunar tsaro na bogi

  Rundunar sojin ruwa ta Najeriya ta gano tare da kama jami'an wata rundunar tsaro da aka kirkiro ba bisa ka'ida ba a karamar hukumar Okpokwu na jihar Benue.

  Rundunar wadda ake kira Costal Defence Force, 4th Arms Signal Ship Base tana horar da matasa salon horon soji kuma jami'anta na amfani da kaki irin na soji.

  An kama matasa da dama da shekarunsu ya fara daga 25 zuwa 35 a wajen bayar da horo  na rundunar.
  Kaunace mu a Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Hotuna: Sojin ruwan Najeriya sun kama jami'an rundunar tsaro na bogi Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });