• Labaran yau

  Hotuna: Kananan yara 'yan kungiyar asiri sun shiga hannu

  Hukumar 'yansanda a jihar Ogun ta kama wasu 'yan kungiyar asiri ciki har da kananan yara 'yan shekara 10 da 13 wadanda mata ne yayin da suke shirin gudanar da taronsu na tsafin gabatarwa a wannan mako.

  Duka wadanda aka kama 'yan kauyen  Mosunmore ne kusa da Kobape a Abeokuta babban birnin jihar Ogun.

  'Yansanda na ci gaba da bincike akan lamarin da ya baiwa kowa mamaki yadda wasu daga cikin yaran sun gama makarantar Firamare ne kuma babba a cikinsu shine dan shekara 19.


  Shafin mu na Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Hotuna: Kananan yara 'yan kungiyar asiri sun shiga hannu Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });