• Labaran yau

  Hotuna: Girmache,Matsafar gargajiya a kasar Zuru

  Girmache wata Matsafa ce a kasar Zuru wajen da ke da tarin kadodi wadda aka ajiye don tsafin masu addinin gargajiya.Kadodin suna a cikin ruwa da basa cutarwa haka zalika kadodin wasu abin bautawa ne a bisa bukatu na gargajiya.


  Kaunace mu a Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com

  Hotuna: Nationalhelm 
  • Facebook Comments

  0 comments:

  Post a Comment

  Rubuta ra ayin ka

  Item Reviewed: Hotuna: Girmache,Matsafar gargajiya a kasar Zuru Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama