• Labaran yau

  'Dan sanda ya halaka kansa sakamakon canja mashi wajen aiki zuwa Borno

  Rahotanni da ke fitowa daga jihar Ebonyi sun nuna cewa wani 'dansanda  Donatus Oyibe ya halaka kanshi ta hanyar fadawa a cikin wata rijiya a unguwar Ukwuakpu na Abakaliki ranar Lahadi da dare yayinda ya je diban ruwa.

  Oyibe dan asalin Ndiagu Ishieke ne a karamar hukumar Ebonyi wadda bayanai suka nuna cewa yana ta fama da matsanancin damuwa tun lokacinda takardar canjin wajen aikinsa ya fito zuwa jihar Borno ranar 28 ga watan Agusta.

  The Sun ta ruwaito cewa diyar mamacin Ukamaka ta shaida cewa mahaifinta yaje rijiyar domin ya debo ruwa amma da yake bai dawo ba har zuwa tsawon wani lokaci sai aka tafi domin a gani ko miye ke faruwa inda aka sami bokitinsa a bakin rijiya amma ba'a ganshi ba,lamarin da ya sa aka tsananta bincike da ya kai ga gano gawarsa a cikin rijiyar.


  Shafin mu na Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: 'Dan sanda ya halaka kansa sakamakon canja mashi wajen aiki zuwa Borno Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });