Barawo ya gode wa 'yan sanda bayan sun kamashi

A kasar Guinea wani barawo da aka kama Boubacar Diallo yayi wa 'yan sanda godiya da fatar alhairi bayan sun kamashi ya saci kudi har kimanin Naira Miliyan biyu darajar kudin Najeriya a wani shago na sayar da wayoyin salula.

Diallo wanda dalibi ne a makarantar koyon fasaha ta Mamou a Guinea sun aikata laifin ne tare da abokansa kuma daga bisani suka fada hannuun 'yansanda.



Kaunace mu a Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN