• Labaran yau

  An kashe wani dan fashi da makami da duka

  An kashe wani matashi da duka bayan an kamashi yana fashi a wani gida a Atakpa Calabar.Matasa da suka harzuka sun far wa matashin da duka bayan sun kwace shi daga hannun wasu 'yan banga wanda su ne suka fara kamashi kafin matasa su kwace shi daga hannun su.

  An kai gawar matashin a ofishin 'yansanda na Atakpa.

  Daga cikin ababe da aka samu a gurinsa har da karamar bindigar hannu da wani abin rufe fuska.

  Kaunace mu a Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: An kashe wani dan fashi da makami da duka Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });