• Labaran yau

  Matsafa 2 sun fada hannu bayan an kamasu da kan dan'adam

  Dubun wasu matasa guda biya ya cika bayan rundunar yan sanda na jihar Niger ta cafke su  yayin da suka mallaki kan wani da aka shaida cewa wani Hassan Abubakar ne mazauni unguwar Bakajeba a karamar hukumar Paiko ranar Assabar 26/8/2017 da misalin karfe 9 na dare.

  Wadanda aka kama sun hada da Abdulrasheed Aminu dan shekara 22 mazauni unguwar Lupa da Ismaila Muhammed dan shekara 27 na garin Makera yayinda ragowar cikon na uku mai suna Ibrahim ya tsere.

  Bayanai sun nuna cewa mahaifin mamacin ya ce rabonsu da ganin Hassan tun ranar Asabar lokcinda wani da ba a san ko waye ba ya sallama a gidansu lamarinda ya sa Hassan ya fita domin ya ga ko waye daga bisani ya dawo ya dauki buta da ruwa ya fita tun wannan lokaci basu sake ganinsa ba sai lokacinda aka kama wadannan mutane da kan dan adam wadda aka shaida cewa kan Hassan ne.
  Shafin mu na Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a Whatsapp zuwa 08062543120. Don aiko Labari ko korafi ka tuntube mu a 08062543120. Shiga www.isyaku.com Don samun cikakken shafinmu.
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Matsafa 2 sun fada hannu bayan an kamasu da kan dan'adam Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });