• Labaran yau

  Matashi ya bayarda mahaifinsa da abokai 3 na Facebook don tsafi


  Rundunar yansanda na jihar Anambra ta damke wani matashi Chukwu Emeka Okafor wadda ya bayar da mahaifinsa,yayansa,kanwarsa da abokansa guda uku na shafin sada zumunta na Facebook bayan ya sauke hotunansu ya je  aka wanke masa hotunan da ya gabatar a matsafa domin ayi masa kudi na lokaci daya.

  Rahotanni sun nuna cewa bisa bayanai na sirri,rundunar ta kama Chukwu wadda ya yaudari mahaifinsa akan cewa ya bashi kudi domin ya fara sana'a lamarin da yasa mahifinsa ya bashi N100.000 ba tare da sanin cewa Chukwu zai kaiwa matsafi kudinne ba.

  Kwamishinan yansanda na jihar Anambra CP Garba Baba Umar ya shaida wa manema labarai aukuwar lamarin.Ya kuma kara da cewa rundunarsa zata gurfanar da Chukwu a gaban Kotu bayan ta kammala bincike.


  Shafin mu na Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a Whatsapp zuwa 08062543120. Don aiko Labari ko korafi ka tuntube mu a 08062543120. Shiga www.isyaku.com Don samun cikakken shafinmu.
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Matashi ya bayarda mahaifinsa da abokai 3 na Facebook don tsafi Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });