• Labaran yau

  Karuwa ta kashe Magidanci uban yara 5

  Rundunar 'yan sandan jihar Delta ta kama wata karuwa a bisa zargin ta da kashe wani kostoman ta magidanci uban yara biyar bayan wata zazzafar muhawwara da ta taso a tsakaninsu a cikin dakin Hotal da take ciki a garin Asaba na jihar Delta ranar 18/7/2017.

  Yayin da yake shaida wa manema labarai tabbacin aukuwar lamarin kakakin hukumar 'yansanda na jihar Delta PPRO DSP  Andrew Aniamaka yace lamarin ya farune a Dester Hotel.

  Bayanai sun nuna cewa karuwar da ake zargi da kisan magidancin tana hannun sashen binciken manyan laifukka na CID "C" Department na Hedikwatan rundunar ta jihar Delta kuma an zurfafa bincike akan lamarin.
  Ku biyo mu a
  https://www.facebook.com/isyakuweb
  Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a Whatsapp zuwa 08062543120.
  Don aiko Labari ko korafi ka tuntube mu a 08062543120.
  Shiga www.isyaku.com Don samun cikakken shafinmu da ke dauke da ababe masu kayatarwa.
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Karuwa ta kashe Magidanci uban yara 5 Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });