• Labaran yau

    Kaka ya fille azzakarin Jika garin yin kaciya

    Oyintari Michael wani jariri ne da ya gamu da ibtila'i daga fitowarsa Duniya a kasa da shekara daya saboda watansa takwas lokacin da lamarin ya faru.Wani abin mamaki shine kakan wannan jariri shi da kansa shine ya sa wuka ya yanke azzakarin jaririn gabadaya.

    Bayanai sun nuna cewa kakan nashi mai suna Keke Ziworitin dan shekara 59 ya yi kakarin yi wa jikan nashi kaciya ne amma tsausayi ya yasa askan ya zarce kuma ya fille azzakarin jaririn gaba daya.

    Lamarin da ya faru a watan Fabrairu a garin Odenwari a karamar hukumar Ijaw na yamma a jihar Bayelsa ya janyo hankalin Gwamnatin jihar ta Bayelsa inda Uwargidar Gwamnan jihar ta biya kudi har N6m domin a kai yaron wani Asibiti a kasar India inda ake kyautata zaton Likitoci za su yi masa dashen wani azzakari domin ya dinga yin fitsari yadda ya kamata.    Ku biyo mu a
    https://www.facebook.com/isyakuweb
    Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a Whatsapp zuwa 08062543120.
    Don aiko Labari ko korafi ka tuntube mu a 08062543120.
    Shiga www.isyaku.com Don samun cikakken shafinmu da ke dauke da ababe masu kayatarwa.
    • Facebook Comments
    Item Reviewed: Kaka ya fille azzakarin Jika garin yin kaciya Rating: 5 Reviewed By: -
    Koma Sama
    .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

    This text can’t be copied (cannot be selected).

    // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });