• Labaran yau

  Jaririya da aka haifa ba idanu ta mutu domin uwa ta hana ta nono

  Rahotanni da ke fitowa daga kasar Kenya sun nuna cewa wata jaririya da aka haifa babu idanu da gira ta mutu awanni kadan bayan haihuwarta sakamakon hanata nono da uwar tayi bayan ta farga da irin jaririyar da ta haifa.

  Bayanai sun nuna cewa lamarin ya faru ne ranar Lahadi 28/8/2017 kuma uwar jaririyar Mariam Mwakombo tace ta tsorata ne da irin wannan halitta shi yasa ta ji tsoro ta ba jaririyar nono.

  A nashi jawabin shima uban jaririyar Hassan Kitoto kamar yadda Daily Nation ta ruwaito ya ce yayi mamaki yadda Allah ya bashi irin wannan diya da wannan halittar.

  An bizne jiririyar a wani fili wadda ba a harabar gidan iyayenta ba wai domin kada ruhunta ya sake dawowa a haifi irin wannan halittar kuma.  Shafin mu na Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a Whatsapp zuwa 08062543120. Don aiko Labari ko korafi ka tuntube mu a 08062543120. Shiga www.isyaku.com Don samun cikakken shafinmu.
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Jaririya da aka haifa ba idanu ta mutu domin uwa ta hana ta nono Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });