• Labaran yau

  Hotuna - Shugaba Buhari ya sauka Daura gabanin bikin babban Sallah

  Shugaba Muhammadu Buhari ya sauka Daura garin sa na haihuwa gabanin babban Sallah yau Laraba 30/8 bayan ya tarbi kungiyar kwallon kwandon mata na Najeriya da suka zama zakarun Africa a gasar kwallon da aka buga a kasar Mali yayin da suka ziyarce shi yau da kuma kammala taron kwamitin zartarwa ta kasa a Abuja.

  Bayan saukarsa a Daura shugaba Buhari ya sami tarbo daga  Mai martaba Sarkin Daura Alhaji Umar Faruk Umar, Gwamnan jihar Katsina Aminu Bello Masari, Sarkin Katsina Mai martaba Alhaji Abdulmumini Kabir Usman da babban Kwamandan runduna ta 1 na Sojin Najeriya Major General Adeniyi Oyebade.

  Kalli Hotuna:
  Shafin mu na Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a Whatsapp zuwa 08062543120. Don aiko Labari ko korafi ka tuntube mu a 08062543120. Shiga www.isyaku.com Don samun cikakken shafinmu.
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Hotuna - Shugaba Buhari ya sauka Daura gabanin bikin babban Sallah Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });