• Labaran yau

  Hotuna - "Ni fa naji sauki ina bin umarnin Likita ne" - Shugaba Buhari

  Masu taimaka wa shugaba Muhammadu Buhari akan harkokin yada labarai sun ziyarce shi yau a gidan Gwamnatin Najeriya a birnin London ziyarar da shugaban kasar yace shi fa ya samu sauki ...kuma yana bin umarnin Likitocin shi ne a yanzu amma yana son ya dawo Najeriya kamar yadda daya daga cikin mai taimaka masa a harkar yada labarai Femi Adesina ya ruwaito.

  Jami'an da suka ziyarci shugaba Buhari sun hada da Hon. Abike Dabiri-Erewa, Mallam Garba Shehu, Alhaji Lai Mohammed, Mr Femi Adesina ,Lauretta Onochie da Abike Dabiri.


  Ku biyo mu a https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a Whatsapp zuwa 08062543120. Don aiko Labari ko korafi ka tuntube mu a 08062543120. Shiga www.isyaku.com Don samun cikakken shafinmu da ke dauke da ababe masu kayatarwa.
  • Facebook Comments

  0 comments:

  Post a Comment

  Rubuta ra ayin ka

  Item Reviewed: Hotuna - "Ni fa naji sauki ina bin umarnin Likita ne" - Shugaba Buhari Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama