• Labaran yau

  Hotuna - Matashi ya kashe Mahaifinsa
  Hukumar 'yansanda a jihar Anambra ta kama wani matashi a garin Nnobi mai suna  Emeka Ogbunirogu bayan ya kashe mahaifinsa Mr John sakamakon wani muhawwara da ya taso a tsakaninsu.

  Bayanai sun nuna cewa Emeka ya fashe da kuka bayan ya fuskanci cewa ai ya kashe mahaifinsa har lahira.

  Rahotanni sun nuna cewa 'yansanda sun kama wanda ake zargin.
  Ku biyo mu a https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a Whatsapp zuwa 08062543120. Don aiko Labari ko korafi ka tuntube mu a 08062543120. Shiga www.isyaku.com Don samun cikakken shafinmu da ke dauke da ababe masu kayatarwa.
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Hotuna - Matashi ya kashe Mahaifinsa Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });