• Labaran yau

  Hotuna - Masu taimaka wa shugaba Buhari da jami'an DSS suna jiran isowarsa

  Har yanzu manyan masu taimaka wa shugaba Muhammadu Buhari da jami'an tsaro na DSS suna nan a shirye suna jiran isowar shugaban kasa.

  Bayanai sun nuna cewa jami'an tsaro na DSS sun dauki ingantaccen matakin tsaro a sako sako da wurare masu muhimmanci yayin da rundunar sojin take a shirye domin ta yi gabatarwar maraba da bangirma yayin da shugaba Buhari ya iso.  Shafin mu na Facebook
  https://www.facebook.com/isyakuweb
  Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a Whatsapp zuwa 08062543120.
  Don aiko Labari ko korafi ka tuntube mu a 08062543120.
  Shiga www.isyaku.com Don samun cikakken shafinmu.
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Hotuna - Masu taimaka wa shugaba Buhari da jami'an DSS suna jiran isowarsa Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });