• Labaran yau

  Hotuna - Kalli yadda albarushi ya kashe wannan yaro yayin rushe kasuwar Ekeukwu

  Da sanyin safiyar yau Gwamnatin jihar Imo ta fara rushe sanannen kasuwarnan ta Ekeukwu da ke garin Owerri lamarinda ya janyo turjiya daga mazauna wannan yankin da ya rikide ya zama tashin hankali da ya yi sanadin mutuwar yaro mai shekara 10 tare da jikata wasu da ba'a san adadinsu ba kawo yanzu.

  Bayanai sun nuna cewa wasu jami'an tsaro sunyi harbi domin kwantar da tarzoma amma aka sami wadanda albarushi ya ratsa su kamar wannan yaro mai shekara 10.

  Kalli hotuna a kasa:
  Shafin mu na Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a Whatsapp zuwa 08062543120. Don aiko Labari ko korafi ka tuntube mu a 08062543120. Shiga www.isyaku.com Don samun cikakken shafinmu.
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Hotuna - Kalli yadda albarushi ya kashe wannan yaro yayin rushe kasuwar Ekeukwu Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });