• Labaran yau

  Hotuna- Iyalin mutum 5 sun mutu lokaci daya

  Mazauna kauyen Okija a jihar Anambra sun wayi gari cikin mamaki ganin yadda iyalan wani gida su biyar suka mutu gabadaya kusan lokaci daya.

  Bayanai sun nuna cewa matar mamacin wadda dan Acaba ne ta girka masu abinci wadda daga bisani suka ci,jim kadan da cin abincin sai maigida ya fara aman jini  hakan ya sa aka garzaya da shi Asibiti kuma daga bisani Likita ya tabbatar da mutuwarsa.

  Yayin da wannan ke aukuwa kawai sai 'ya'yansu su uku suka fara aman jini suma haka aka garzaya dasu Asibiti inda suma Likita ya tabbatar da mutuwarsu.

  Majiyar mu ta shaida mana cewa jim kadan da ganin abin da ya faru da mijinta da 'ya'yanta su uku nan take sai matar ta yanke jiki ta fadi itama Likita ya tabbatar da cewa rai yayi halinsa.

  Kamar yadda yake a al'adar kasar inyamirai (igbo) tuni makwabta suka fara zargin cewa guba ne aka sanya wa iyalin a cikin abincin da suka ci,kuma suka bukaci hukumomi  su kaddamar da bincike akan musabbabin wannan lamarin.  Ku biyo mu a https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a Whatsapp zuwa 08062543120. Don aiko Labari ko korafi ka tuntube mu a 08062543120. Shiga www.isyaku.com Don samun cikakken shafinmu da ke dauke da ababe masu kayatarwa.
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Hotuna- Iyalin mutum 5 sun mutu lokaci daya Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });