• Labaran yau

  Dan shekara 10 ya tuka jirgin sama,an dakatar da matuka jirgin su 2

  Hukumomi a kasar Algeria sun dakatar da wasu matukan jirgin sama mallakar kasar Algeria (Algerian Airlines) bayan mutanen biyu sun bari wani yaro wadda Maraya ne dan shekara goma ya tuka jirgin sama.

  Rahotanni sun nunu cewa hakan ya biyo bayan hotunan bidiyo da suka bayyana inda aka gan yaron wanda wata kungiyar taimakon marayu ke taimaka masa yana sanye da kayan matuka jirgin sama yayin da yake tabe-taben na'urar tuka jirgin sama karkashin kulawar matuka jirgin su biyu kuma gidan talabijin na  El Bilad TV ta nada faifen bidiyon.

  Jirgin dai na fasinja ne da ke zirga-zirga a cikin kasar wadda ya taso daga babban birnin kasar Algiers zuwa birnin Setif da ke gabashin kasar.

  An dakatar da matuka jirgin ne saboda saba wa  ka'idar aikin zirga-zirgan jiragen sama.  Ku biyo mu a
  https://www.facebook.com/isyakuweb
  Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a Whatsapp zuwa 08062543120.
  Don aiko Labari ko korafi ka tuntube mu a 08062543120.
  Shiga www.isyaku.com Don samun cikakken shafinmu da ke dauke da ababe masu kayatarwa.
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Dan shekara 10 ya tuka jirgin sama,an dakatar da matuka jirgin su 2 Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });