• Labaran yau

  Bidiyo - An zargi safeto janar na 'yan sanda da amfana da cin hancin N10b kowane wata

  An zargi babban safeto janar na 'yan sandan Najeriya IGP Ibrahim Kotun Idris da kasancewa daya daga cikin jigajigan jami'an tsaro da ke amfana da kudin cin hanci da rashawa wadda ta kai har naira biliyan 10 a kowane wata.

  Wannan zargin ya fitone daga bakin Sanata Isah Hamma Misau kuma Chiyaman na Kwamitin kula da harkokin Sojin kasa ta Najeriya (Nig Navy) wadda shima tsohon jami'in dan sanda ne mai mukamin DSP kafin yayi ritaya.

  Sanata Hamma Misau yayi wannan furuci ne yayin  da yake zantawa da manema labarai ranar Juma'a a harabar Majalisar Wakilai da ke Abuja.

  Sanatan da kakakin hukumar 'yan sanda ta kasa sun bayyana a wani gidan talabijin inda suka yi muhawwara akan lamarin.

  Kalli bidiyon a kasa:

  Shafin mu na Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a Whatsapp zuwa 08062543120. Don aiko Labari ko korafi ka tuntube mu a 08062543120. Shiga www.isyaku.com Don samun cikakken shafinmu.
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Bidiyo - An zargi safeto janar na 'yan sanda da amfana da cin hancin N10b kowane wata Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });